ha_tq/num/05/01.md

258 B

Wane damuwa ne ya sa Yahweh ya umurce Musa ya kori dukan maza da mata daga sansani?

Yahweh ya ce wa Musa ya kori kowanne da ya ke da cutar făta da kowanne dake da ƙurji dake fitar da ruwa da kuma kowanne da ya taɓa gawa da ya maishe shi marasa tsapta.