ha_tq/num/04/49.md

201 B

Da Musa ya ƙidaya kowanne mutum da irin aikin da zaya yi da kuma himar sa, wanene ya yi biyayya wa?

Da Musa ya ƙidaya kowanne mutum da irin aikin shi da kuma hidimar shi, ya yi biyayya da Yahweh.