Musa ya ƙidaya kowanne da zaya aiki a cikin rumfar sujada da kuma wanda zaya lura da kayayyakin aiki acikin rumfar taruwa.