Za su lura da katakan rumfar sujada, tare da dirkokin filin haraba, turkuna, da igiyoyin su kuma lissafa sunan kayayyakin da tilas su ɖauka.