ha_tq/num/04/17.md

468 B

Daga cikin su wai ne za a cire zuriyar Kohatawa da za su rayu ko su mutu?

Ba za a cire dangogin Kohatawa daga cikin Lebiyawa da za su rayu ko su mutu ba.

Wanene kadai aka bari ya shiga cikin haikali?

Haruna da ƴan mazan sa kadain aka bari su shiga cikin haikalin.

A kan menene Yahweh ya kudurtad da Musa da Haruna kaɖa dangogin yaren Kohatawa su shiga ciki su gani ko kuwa su mutu?

Dangogin yaren Kohatawa ba za su shiga cikin hailali ba ko kuwa su mutu.