ha_tq/num/04/12.md

652 B

Ta yaya za a shirya dukan kayayyaki domin aikin cikin haikali.

Dukan kayayyakin aiki na cikin hailkalin za a rufe da shiɗiyar tufafi, rufe da fătun saniyar teku, a kuma săka dirkokin ɗaukawa.

Menene su ka cire daga bagadin, kuma menene tilas su baza a kan bagadin?

Sun cire toka da ga bagadin sun kuma shimfida sutura shunayya bisan shi.

Da menene aka rufe bagadin kafin aka săƙa dirkokin ɗaukan?

An rufe bagadin da fătun saniyar teku kafin nan an săƙa dirkokin daukan.

A ina ne kayan aiki da aka yi amfani da shi a aikin ajewar bagadin?

Dukan kayan aiki da aka yi amfani da su a aikin bagadin aka săƙa su a dirkokin ɗauka.