ha_tq/num/04/07.md

363 B

Menene ƙullun shi kasance a bisa taburi?

Gurasa ne ƙullun za shi kasance a bisa taburin bagadi.

A kan menene Haruna da 'yan mazan sa za su shimfida shuɗiyar sutura su kuma sa kwanoni, cokulan, da languna, da kwalaben zubawa?

Za su baza shuɗiyar sutura a kan gurasar da ke a gaban sa su kuma sa a bisan sa kwanoni, cokulan, languna, da kwalaben zubawa.