ha_tq/num/04/05.md

318 B

Menene Haruna da 'ya'yan mazan sa za su sauke lokacin da wurin taruwan ya yi gaba?

Za su shiga cikin rumfar su sauke labulen da ya raba tsakanin wuri mafi tsarki da wuri mai tsarki, su kuma rufe akwatin alkawari da fătun saniyar teku su kuma baza shuɗiyar sutura a kai, da kuma săƙa dirkokin don su ɗauke shi.