ha_tq/num/03/46.md

308 B

Shekel na tssarkakan wuri guda nawa ne Musa ya karɓa daga haifuwar fari domi ya saya kowane 273 ɖa nafari na mutanen Isra'ila wanda zarce lissafin Lebiyawa?

Musa ya karɓi shekel 5 tilas domin ya fansar da kowanne ɗaya daga cikin 273 haihuwar fări na mutanen Isra'ila da suka zarce lissafin Lebiyawa.