ha_tq/num/03/38.md

406 B

Menene Musa da Haruna Da 'ya'yan mazan su da suka taru a gefen gabas na rumfar za su yi?

Za su yi ayukan rumfar da kuma ayukan mutanen Isra'ila.

Menene za ya faru da duk wani bakon da gabato tsattsarkan rumfar?

Duk bakon da ya gabato tsattsarkan runfar za a kashe shi.

Wanene Musa da Haruna suka ƙidaya?

Musa da Haruna suka kidaya dukan mazan dangin Lebi wanda ke da wata ɗaya ko fiye da haka