Za su lura da allon rumfar, da sandunan gitawa, dirkoki, dana kafa harashe, da kuma dukan abubuwa da ke tattare da su.