ha_tq/num/03/30.md

298 B

Menen zuriyan Kohat wanda sun taru a gefen kudu na runfar za su yi?

Za su lura da bagadi, da labulen bagadin, da kuma komai da ke cikin bagadin.

Wanene Eliyaza ɖan Haruna firist za ya shugabanci?

Shi za ya shugabanci mezaje da sun shugabanci Lebiyawa da kuma mazaje da sun lura da bagadin.