312 B
312 B
Wanene Yahweh ya kebe domin Kansa?
Yahweh ya kebe wa kansa Lebiyawa da dukan ƴaƴan fari a cikin Isra'ila, duk na mutane da dabbobi.
Yaushe ne Allah ya kebe dukan ƴaƴan fari na Isra'ila?
Ya keɓe wa kan sa dukan haifuwar fari na Isra'ila a ranar da ya kai hari dukan haifuwar fari a cikin kasar Masar.