Yahweh ya bayar da Lebiyawa ga Haruna da 'ya'yan sa domin su yi hidima a matsayin firistoci ga mutanen Isra'ila.