ha_tq/num/03/03.md

308 B

Wane ɗan Haruna ne ya yi hidima da baban su Haruna a matsayin firist?

Eliyaza da Itama sun yi hidimar tare da Haruna a matsayin firistoci.

Menene ya sa Nadab da Abihu sun fadi sun mutu a gaban Yahweh?

Nadab da Abihu sun fadi sun mutu a gaban Yahweh domin sun mika hadayan wuta da bai dace ba ga Shi.