ha_tq/num/03/01.md

162 B

Na menene wannan tarihi?

Wannan shi ne tarihin zuriyan Musa da Haruna.

Menene sunayen ƴaƴan Haruna?

Sunayen ƴaƴan Haruna shine Nadab, Abihu, da Itama.