ha_tq/num/01/50.md

131 B

Menene aka sa Lebiyawa su kiyaye?

An sa Lebiyawa su kiyaye rumfar, dukan kayayyakin adon rumfar, da dukan komai da ke cikin ta.