ha_tq/neh/13/25.md

181 B

Ta yaya Nahemiya ya gabatar da Yahudawan da suka auri matan Ashdod, Ammon, da kuma Moab?

Nahemiyah ya funkance su, ya kuma la'anta su, ya kuma jefi waɗansu ya kuma ja gasin su.