A daidai gari ya fara duhu, a bakin kofar Urshalima kafin ranar Asabar, Nahemiya ya umurta cewa a rufe ƙofa kuma ba za a buɗe ba har sai bayan ranar Asabar.