ha_tq/neh/13/10.md

202 B

Me yasa Lewiyawa da mawaka suke sauri a bar su bar haikalin?

Saboda basu raba rabon da aka basu su ba Lewiyawa ba, suna sauri don su bar haikalin, kamar yadda mawaƙan da suka yi aikin suma suka yi.