ha_tq/neh/13/08.md

144 B

Menene Nahemiya ya yi saboda ya ji haushi?

Saboda ya na jin haushi, Nahemiya ya jefa dukan kayan gidan Tobiyah waje daga cikin daƙin ajiya.