ha_tq/neh/13/01.md

254 B

Menene yasa Ammoriyawa da Mowabawa ba su zuwa cikin taron Allah, har abada?

Amoriywa da mowabawa basu zuwa cikin taron Allah, har abada, saboda sun zo wurin mutanen Israila da gurasa da ruwa ba, amma sun dauko hayar Bala'amu don ya la'anci Israilawa?