ha_tq/neh/12/44.md

135 B

Wanene aka ba aikin filayen kusa da biranen?

Maza da aka ba nauyin kula da daƙin ajiya ne aka ba aikin filayen na kusa da biranen.