ha_tq/neh/12/43.md

166 B

Don menene suke yin hadaya mafi girma a ranan nan, kuma da farin ciki?

Suna yin hadaya mafi girma a ranar da kuma murna, saboda Allah ya sa suna farin ciki sosai.