318 B
318 B
Ina ne shugabanin Yahuda suka je a rana bikin?
Sun je can saman ganuwa.
Menene mawaƙan na kashi biyu masu yawa da Nahemiya ya kafa ya kamata suyi?
Mawaƙan nan kashi b iyu masu yawa da Nahemiya ya kafa su yi godiya.
Ina mawaƙan suka fara zuwa?
Daya daga cikin biyun sun yi dama da ganuwar ta ƙofar taki.