ha_tq/neh/10/37.md

125 B

Wanene zai kasance da leviyawa a lokacin da suka ƙarɓi zakka?

Firist, da iyalan Haruna, zasu kasance tare da Lewiyawan.