350 B
350 B
Me yasa firist, da Lewiyawa, da mutanen suka yi ƙuri'a a kan bayaswar itace?
Wannan zata sa a sami iyalin da za su kawo itace a cikin gida Allah a wasu zaɓaɓun lokuta na shekara.
Menene suka yi alƙawari za su kawo a gidan Yahweh?
Sun yi alƙawari za su bada yayan fari na kowane anfanin gonar su, da kuma 'ya'yansu maza da na dabbobin su.