ha_tq/neh/10/30.md

292 B

Wane alƙwarine su ka yi wa Allah?

Sun alƙawari da cewa baza su bada yanmata ko kuma samarin su ba ga yanmata su ga mutanen da suke rabu ba; ba kuma za su sayi wani abu kuya ranar asbaci ko wata rana mai tsarki,da kuma ba za su bar su a filayen su ba su huta a kowace shekara ta bakwai .