ha_tq/neh/08/16.md

363 B

A ina ne mutanen suka yi alfarwar da za su yi bikin ƙetarewan?

Mutanen sun yi alfarwar a kan rufin gidajensu wasu a bayan gidansu wasu a gidan Allah, wasu wajen kofa ruwa,sai kuma a kofar Ephraimu.

A wane lokaci ne mutanen Israila suka yi biyayya da umurnin Allah on su yi bikin ƙetarewa?

Lokaci na karshe da suka yi haka shine lokacin Yoshuwa ɗan Nun.