ha_tq/neh/08/13.md

259 B

Wane basira ne shugabanin iyalen kakanni, firistocin da Lewiyawa suka samu, ne suka samu a lokacin da suka taru don su koya daga Ezra?

Sun ko yi da ce wa Yahweh ya umurce su da mutanen Israilawa su yi zama a cikin alfarwar a lokacin bikin na watan bakwai?