ha_tq/neh/07/70.md

127 B

Wanene ya ba da Kyauta domin aikin?

Wasu daga cikin shugabanin kakannin iyali ne suka bada kyauta, har ma da sauran mutane.