ha_tq/neh/07/64.md

469 B

Menene aka yi game da firist din basu iya ganin ruhoto sassalar su ba , Menene kuma gwamna ya hana su yi?

Firirstocin da basu ga ruhoto sassalar su ba an cire su daga yin aikin firist, kuma gwamna ya ce baza su sake barin su su ci daga rabon abinci na firist wanda aka yi hadaya ba?

A yaushe ne firist waɗanda basu gan ruhoton sassalar su ba za a maida su su cigaba da yin aikinsu ba?

Za a maida su a lokacin da aka sami firist wanda ke da Uri da kuma Thummim.