ha_tq/neh/07/01.md

337 B

A wane lokaci ne Nehemiya ya ba da'uwansa Hanani nauyin kula da Urshalima?

Nahemiya yaba dan'uwansa Hanani nauyin kula da akan gyaran da aka gama na ganuwa, ya shirya ofofi da kuma masu tsaron kofa, mawaƙa, da kuma Lewiyawa.

Me yasa Nahemiya ya sa Hanani?

Nahemiya ya sa Hanani saboda ya na da gaskiya yana kuma da tsoron Allah.