ha_tq/neh/06/15.md

202 B

Don menene maƙiyan Nahemiya suka fara jin tsoro suka kuma faɗi a kan girman su a lokacin da suka ga an gama aikin?

Sun fara jin tsoro saboda sun sani aikin an yi shi ne da taimako Allahn Yahudawa?