Nahemiya ya tura masu sako cewa ina yin wani gaggarimin aiki saboda haka bazan iya zuwa ba. don aikin zai tsaya idan na bar wurin na zo wurin ku.