ha_tq/neh/05/18.md

160 B

Menene yasa Nahemiya ya tambayi Allah ya kira shi a zuci don abu mai kyau?

Ya roki Allah yayi masa haka saboda duk abin da Nahemiyah ya yi wa dukan mutanen.