ha_tq/neh/05/09.md

291 B

Menene yasa Nahemiya ya umurce masu daraja,firistoci da mayan mutanenn su mayar masu abubuwan daidai da yadda yaddda suka karba a wa jen su?

Ya umurce su da cewa su yi haka domin abubuwa da suke yi ba shi da kyau ko kaɗan, saboda suna sa waɗansu al'ummai da ke maƙiyan na masu dariya.