ha_tq/neh/05/06.md

507 B

Menene yasa mata da maza ɗaga murya da kuka a kan 'yan'uwansu Yahudawa?

Sun ɗaga murya suna kuka saboda sun jinginar da dukan abinda suka malaka sun sayar da 'ya'yan su domin abinci, amma darajar da mayan ma'aikata suna sa riba a kansu.

Duk da dai maza da mata na sayan 'yan'uwansu Yahudawa daga bauta waɗanda aka sayar da su zuwa ƙasashe, menene masu daraja da kuma manyan mutanen ke yi?

Suna sayar da yan'uwansu samari da yanmata, cewa za su iya sayar da su ga waddansu Yahudawan maza da mata.