Basu koma gida don su yi barci ko su canza kaya ba don suna kwana a cikin tsakiyar Urshalima, suna tsaro da dare sai kuma aiki da safe.