ha_tq/neh/04/19.md

220 B

Menene yasa Nahemiya ya faɗa wa mutanen cewa dole za su gudu zuwa wurin da suka ji karar busa ƙaho su kuma taru a wurin?

Nahemiya yace wa mutanen haka saboda ma-aikata an raba su da akan ganuwar, nesa daga junansu.