ha_tq/neh/04/12.md

390 B

Menene Nahemiya yayi bayan da Yahuda su yi masa kashedi a kan makiircin da ake shiryawa a kan su?

Bayan da Nahemiya ya gane makircin da ke shirya musu, sa ya gyara matsayin mutanen daga gajeriya katangar inda ke a buɗe. Ya sa kowane iyali da makamansu a hannu, Nahemiyah ya ce wa mutanen kada suji tsoro maƙiya, amma su tuna Allah mai girma, su kuma kare iyalin su da kuma gidajen su.