ha_tq/neh/04/07.md

192 B

A lokacin da Sanbalat,Tobiya, da larabawa da Ammoriyawa, Ashdodawa sun zo za su yaƙi Yerusalem, menene masu ginin da sauran mutanen suka yi?

Sun yi Adu'a ga Allahnsu sun kuma tsare kansu.