ha_tq/neh/04/04.md

177 B

Menene ya sa Nehemiya ya roki Allah kar ya ruffe zunubin Sanbalat da Tobiya ?

Nehemiya ya roki Allah kar ya rufe zunubansu don sun yashe Yahudawa sun kuma ba maginan haushi.