ha_tq/neh/03/31.md

124 B

Wanene ya gyara bangon da yake tsakanin sama da kan kwanar ƙofar tumaki?

Maƙera da kuma dillalai ne suka gyara sashin.