ha_tq/neh/03/03.md

194 B

Wanene ya gina kofar kifi?

'Ya'yan Hassenaah ne suka gina Kofar kifi

Shugabannin wanene ne suka ki yin aikin da aka masu liura da su suka ba su?

Shugaanin Tekoites ne suka ƙi yin aikin.