Nahemiyah ya yi addu'a ga Allah na sama.
Nahemiya na son daga wurin sarki don y tafi Yahuda don ya sake gina birnin.