ha_tq/neh/02/01.md

163 B

A wane rana ne Nahemiya, ke baƙin ciki da har ya ba sarki ruwan inabi?

Ya ba sarki ruwan inabi a cikin watan Nisan, a shekara ta ashirin ta mulkin Artaterxes.