ha_tq/neh/01/06.md

246 B

Menene Nahemiya ke furtawa a lokacin da yake adu'a?

Nahemiya ya furta zunuban mutanen Israila da nasa zunuban da kuma zunuba iyalin sa. Nahhemiya ya ce sun yi mugunta ga Yahweh basu kuma yi biyayya da umurni da dokar Yahweh ya umurce Musa ba.