ha_tq/neh/01/04.md

163 B

Menene Nahemiya ya yi da ya ji yanayin da Urshalima ke ciki?

Ya zauna yana kuka da hawaye, na kwanaki ya kuma ci gaba da yin baƙin ciki da azumi da kuma adua.