ha_tq/nam/03/05.md

260 B

Menene Yahweh mai runduna zai yi wa karuwar domin ya na gaba da ita?

Yahweh zai kawar da zanen ta yă sa ta ta zama tsirara a gaban al'ummai, ta zama abin kunya ga masarautu. Zai kawo ƙazanta a kan ta, in sa ki zama abin reni; zan mayar da ita abin kallo.